Shugaban kasar Najeriya  Bola Tinubu Ya Ƙi Ganawa Da Jakadan Afirka Ta Kudu

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ki karbar wata tawaga ta musamman da Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya aika najeriya kan hare-haren kyamar baki da aka sake kai wa ƴan Nijeriya da sauran ƴan Afirka a kasar Afirka ta Kudu. Majiyoyin labarai sun ce tawagar, wadda Ministan Harkokin Ƙasa da Haɗin Kan Ƙasa […]