Ministan Harkokin Wajen Iraki Ya Kawo Ziyarar Aiki Iran

Ministan harkokin wajen kasar Iraki “Fu’ad Hussain ya  iso Tehran a wata ziyarar aiki  da zai gana da mahukuntan kasar. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran Dr. Isma’ila Baka’i ya ce; A yayin wannan zaiyarar za a yi ganawa a tsakanin ministan na Iraki da takwaransa na Iran, da kuma manyan jami’an gwamnatin […]

Sojojin Siriya Sun Bada Sanarwan Mamaye Birnin Tabaqah Da Kuma Madatsar Ruwa Ta Furat

Ma’aikatar tsaron kasar Siriya ta bada sanarwan samun  cikekken iko a kan tashar jiragin sama na Tabaqah ta sojoji da ke wajen birnin Riqqah a arewacin kasar Siriya. Tashar talabijin ta Al-Mayaddeen ta kasar Lebanon ta nakalto majiyar kungiyar kurdawa ta ‘Kasad’ tana cewa sun fafata da sojin Damask a wajen birnin Riqqah. Gwamnatin Siriya […]