Majalisar Dokokin Kasar Iran Sun Fara Taro Da Jami’an Tsaron Kasar A Asirce

Majalisar dokokin kasar Iran ta gudanar da taro na musamman kuma a asirce da manya-manyan jami’an tsaro da kuma jami’an gwamnatin wadanda suke kula da harkokin tattalin kasar. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa a safiyar Jiya Laraba ce aka gudanar da taron kuma sun tattauna dangane da halin da ake […]
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Isa Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Don Ziyarar Aiki

Abbas Aragchi ministan harkokin wajen kasar Iran ya isa birnin Beirut babban birnin kasar Lebanon a ziyar yan kwanaki, inda ake saran zai gana da jami’an gwamnatin kasar musamman tokwaransa na kasar ta Lebanon kan al-amura da dama. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Aragchi yana fada a jiya Laraba bayan taron […]
Sojojin Kasar Lebanon Sun Kammala Aikin Takaita Makamai A Hannun Gwamnati A Kudancin Kasar

Majiyar sojojin kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa sun kammala aikin tattara makamai, ko kuma takaitasu a hannun gwamnati a kudancin kasar kamar yadda ya dace. Shafin yanar gizo na labarai ArabsNews na kasar Saudia ya nakalto majiyar sojojin na fadar cewa banda karban makamai da kuma kwance boma boman da basu face ba sun […]
Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya Na Kudancin Yemen Ya Isa UAE Bayan Ya Arcewa Daga Yankin

Shugaban gwamnatin Rikon kwarya na kudancin kasar Yemen mai samun goyon bayan kasar UAE Aidrous al-Zubaidi ya isa birnin Abudhabi daga yankin SomaliLand Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta kara da cewa Aidrous al-Zubaidi wanda yake samun goyon bayan gwamnatin Hadaddiyar daulolin larabawa wanda kuma yake son shelenta ballewar kudancin kasar Yemen daga […]
Shirin Farautar Bakin Haure A Amurka Ya Fara Kaiwa Ga Rasa Rayuka A Jihar Minneapolis

Shirin shugaban kasar Amurka Donal Trump na korar bakin haure daga kasar ya fara lakume rayuka a jihar Mineapolis a jiya Laraba. Tashar talabijan na Presstv a nan Tehran ya daruruwan jami’an shige da fice wadanda shugaban ya tura zuwa manya-manyan birane na kasar Amurka sun kashe wata mata a jihar Mineapolis da ke arewacin […]
China za ta kara yawan man da take shigowa da shi daga Iran

Ana sa ran kamfanoni da matatun mai na China za su kara yawan man da suke shigowa da shi daga Iran a daidai lokacin da rikicin Venezuela ya jefa jigilar danyen mai daga kasar cikin hadari. Rahoton da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya fitar a ranar Laraba ya ce ana sa ran kamfanonin matatun […]
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bukaci Isra’ila ta janye amincewa da kasar Somaliland

Kwamitin siyasa, zaman lafiya da tsaro na kungiyar Tarayyar Afirka ya yi kira da a gaggauta janye amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland. A wani sakon da ta wallafa a dandalinta na X bayan taron ministocin kungiyar Tarayyar Afirka, an bayyana cewa, “Majalisar Tarayyar Afirka ta yi Allah-wadai da kakkausar murya, kan amincewa da […]
Burkina Faso: An Zargi Kanar Damiba Da Yunkurin Yi Wa Shugaba Traore Juyin Mulki

Gwamnatin Burkina Faso ta sanar da dakile yunkurin juyin mulki da aka shirya wa Shugaba Ibrahim Traoré, tana zargin tsohon shugaban riƙon ƙwarya, Kanar Paul Henri Sandogo Damiba, da hannu a cikin Shirin. Ministan Tsaron Burkina Faso Mahamadou Sanna ya bayyana a wani taron manema labarai cewa, makircin wanda aka shirya a daren Asabar, an […]
Switzerland: Kama Maduro ya keta kariyar diflomasiyya da dokokin kasa da kasa

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Switzerland ta tabbatar da cewa kamen da Amurka ta yiwa shugaban kasar Venezuela Nicolás Maduro ya zama cin zarafi ga dokokin kasa da kasa da ‘yancin cin gashin kai na Venezuela, da kuma keta kariyar Maduro. Ma’aikatar ta kuma tabbatar da cewa babu hujjar harin da Amurka ta kai kan Venezuela, […]
Ministan Harkokin Wajen China ya fara rangadi a kasashen Afirka

Babban jami’in diflomasiyyar kasar Sin, kuma ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, ya fara rangadin sabuwar shekara a Afirka a ranar Laraba, yayin da kasar ta biyu mafi karfin tattalin arziki a duniya ke kokarin karfafa tasirinta a nahiyar. Ziyarar jami’in na kasar Sin za ta hada da Habasha, Somaliya, Tanzania, da Lesotho. Ziyarar tasa […]