An Kaddamar da kungiyar tallafawa kasuwanci tsakanin kasashen Afirka

A wani mataki na tallafawa kasuwanci tsakanin kasashen Afrika an kaddamar da wat kungiyar mai manufartallafawa kasuwanci tsakanin kasashen Afirka tare da saukaka ayyukan raya kasa da sarrafa albarkatun cikin gida. Bankin shigo da kayayyaki na Afirka ne ya kaddamar da kungiyar Don tallafawa kasuwanci, fitar da kayayyaki, da sarrafa albarkatun kasa a Afirka, wanda […]

Araghchi ya Tattauna da takwarorinsa na kasashen Girka da Slovenia da Saliyo

Ministan harkokin wajen Iran, Seyyed Abbas Araghchi, ya tattauna ta wayar tarho da takwaroribnsa na kasashen Girka, Slovenia da Saliyo a wannan Juma’a kan batutuwan da suka shafi kasashen. Mista Abbas ya gana ne Georgios Gerapetritis, ministan harkokin wajen Girka, Tanja Fajon, ministan harkokin wajen Slovenia, da Alhaji Musa Timothy Kabba, ministan harkokin wajen Saliyo. […]

Iran ta aike da kayayyakin jin kai tan 100 zuwa Afghanistan

Kungiyar ba da agaji ta Red Crescent ta Iran ta ce kasar ta aike da kayayyakin jin kai zuwa yankunan da girgizar kasa ta shafa a gabashin Afghanistan. Razieh Alishavandi, jami’i daga kungiyar, ya bayyana cewa, Iran ta tura sama da tan dari na kayayyakin ceton rai zuwa Afghanistan. A cewar Alishavandi, wannan agajin ya […]

Ammar Hakeem ya gana da larijani a nan birnin Tehran .

Rahotanni sun bayyana cewa Ammar Al-hakeem shugaban kungiyar national wisdom movement ya gana da shugaban majalisar koli ta tsaron kasa Ali larijani a nan birnin Tehran inda suka tattauna kan hanyoyin da zaa bi wajen kara danko zumunci da kuma yin aiki tare da kuma samar da tsaro a yankin, Sayyed Hakeem ya kawo ziyarar […]

Isra’ila Ta Kashe Falasdinawa 50 A Harin  Da Takai A Yankin Gaza

Kasashen Duniya da dama ne suka damu game da irin halin da ake ciki a yanki gaza da kuma yadda yake kara ta’azzar inda adadin wadanda ke mutuwa yake kara yawa sosai kullum fiye da kowanne lokaci. Yanayin tsarin ilimi a Gaza yana gab da rushewa baki daya, inda makarantu da dama ko dai an […]

An Gudanar Da Zanga-zangar Adawa Da Shirin Amurka Na Kwace makaman Hizbullah.

Dubban magoya bayan kungiyar Hizbullah ta kasar labanon ne suka gudanar da gagarumar zanga-zanar a cikin dare a birnin berut domin nuna adawa game da shirin Amurka da HKI na neman yan majalisar dokokin kasar su amince da batun kwance dammarar kungiyar hizbullah. Bukatar , wanda manzon musamman na Amurka tom barak ya mika, da yan […]

Manyan Jami’an Kungiyar Hamas sun Gana Da Minister Harkokin Wajen Iran

Khalil al -Hayya shugaban kungiyar Hamas a yankin gaza dake falasdinu tare da yawa daga cikin mambobin kungiyar Hamas da jagororinta na siyasa sun gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi a birnin Doha na kasar Qatar, inda suka tattauna game da yakin kwanaki 12, da hakan ke nuna irin goyon baya da […]

Afirka za ta iya samun tagomashi wajen habaka tattalin arzikin dijital – IFC

Kamfanin Kudi na Duniya (IFC) ya ce Afirka na da fa’idar gasa ga al’umma don fadada tattalin arzikin dijital tare da matsayin Najeriya a matsayin kasa mara tushe na ayyuka. Dokta Dahlia Khalifa, Daraktar yankin Afirka ta Tsakiya da kuma Anglophone West Africa, IFC Nigeria, ta bayyana hakan a ranar Laraba a Legas a taron […]

Araqchi: Kasashen Turai Suna Nuna Son Kai A Kan Batun Hana Kera Makamin Nukiliya

Ministan harkokin wajen kasar Iran yayi tsokaci kan shurun ​​da kasashen yamma suka yi dangane da bunkasa makaman nukiliyar Isra’ila A yayin da yake tsokaci game da shirun da kasashen yammacin duniya suka yi dangane da fadada kera makaman nukiliyar yahudawan sahyoniya, ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya bayyana cewa, yin shiru […]

Kasar Iran Ta Bayyana Lokacin Sabon Zagaye Na Tattaunawa Tsakaninta Da Hukumar IAEA

Wani sabon zagaye na shawarwari tsakanin Iran da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya Jakadan kasar Iran kuma wakilin dindindin na kasar Iran a kungiyoyin kasa da kasa a birnin Vienna Reza Najafi ya sanar da fara wani sabon zagaye na shawarwari tsakanin tawagar kasar Iran da jami’an hukumar kula da makamashin nukiliya ta […]

Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu: Barazanar Katz Kira Ne Zuwa Ga Kisan Kare Dangi

Kwamitocin kungiyoyin ‘yan gwagwarmaya sun bayyana barazanar Katz da cewa; Kira ne ga aiwatar da kisan kare dangi da kuma shafe wata al’umma Kwamitin kungiyoyin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa ya tabbatar da cewa: Kalaman ministan tsaron Isra’ila Katz game da “bude kofofin jahannama” kan birnin Gaza ya zama kira ga jama’a na Aiwatar da kisan kiyashi, […]

Asusun “UNICEF” Ta Jaddada Takaicinta Kan Hana Yaran Falasdinawa Samun Ilimi

Asusun kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya “UNICEF” ta bayyana cewa: An tauye hakkokin yaran Gaza na ‘yancin samun ilimi, kuma makarantu sun zama matsugunan ‘yan gudun hijira Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya bayyana a jiya Juma’a cewa: An tauye hakkokin yara a zirin Gaza tun daga […]

Fira Ministan Senegal Ya Nemi Uzurin Rashin Halattar Taro Zuwa Kasar Faransa

Fira Ministan gwamnatin kasar Senegal ya nemi afuwar rashin amsa gayyatarsa ​​ta farko a hukumance zuwa Faransa Fira ministan Senegal Ousmane Sonko ya nemi afuwar rashin amsa gayyata a matsayin babban bako a zaman taron bugu na 11 na BPI France Generation Innovation Forum, wanda aka shirya gudanarwa ranar 23 ga watan Satumba a birnin […]