The latest news and topic in this categories.
Tashar talabijin din ‘al’alam” mai watsa shirye-shiryent daga nan Tehran ta harshen larabci ta ambaci cewa, a yayin harin mayar da martani na farko da Iran ta kai wa HKI
Hare-haren da Hibzullah ta kai a yau Lahadi sun shafi sansanonin soja da kuma matsugunan ‘yan share wuri zauna da sojoji su ka mayar da su barikokin soja. A bayanin
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran za ta dauki sabbin matakai idan
Ministan tsaron Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan kasar Siriya dari bisa dari
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai mummunan hari kan birnin Haifa da ke haramtacciyar
Falasdinawa da dama sun yi shahida yayin da wasu suka jikkata a wani kisan kiyashi
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar