The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hizbollah ta sanar da kai hare-haren makaman roka da jirage marasa matuka kan sansanonin sojojin Isra’ila, da matsugunai da sojoji a arewacin Isra’ila. Baya ga haka kuma kungiyar ta
Iran ta jaddada aniyar ta na bin doka da oda dangane da kisan da Amurka ta yi wa babban kwamandan yaki da ta'addanci, Janar Qassem Soleimani. Tawagar dindindin ta Iran
Majalisar Zartaswar Najeriya ta sanar da shrinta na karɓo rancen aƙalla Naira tiriliyan 9 domin cike giɓin Kasafin Kuɗin shekarar 2025. Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Atiku Bagudu
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi kakkausar suka kan harin wuce gona da iri
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da wani kuduri da ya jaddada hakkin Falasdinawa
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin