Iran Ta Musanta Rahotannin Ganawar Elon Musk Da Kakadan Kasar A MDD

Iran ta musanta rahotannin dake cewa an yi wata ganawa tsakanin Elon Musk da jakadan kasar a MDD. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Esmail Baghaei shi ne ya yi watsi da rahotannin da kafafen yada labarai na yammacin duniya suka fitar kan ganawar da aka bayyana da ta sirri tsakanin Elon Musk da jakadan Iran […]

Adadin Wadanda Sukayi Shahada A Gaza Ya Kai 43,799

Ma’aikatar lafiya ta Falasdinu ta ba da rahoton cewa adadin wadanda sukayi shahada a Gaza ya kai 43,799, yayin da wasu 103,601 suka jikkata tun farkon rikicin a ranar 7 ga Oktoba, 2023. Adadin ya hada da wasu da sukayi shahada a hare-haren da sojojin Isra’ila suka kai a cikin sa’o’i 24 da suka gabata, […]

Ana Zaben Raba Gardama A Gabon

Kasar Gabon na gudanar da kuri’ar raba gardama domin amincewa da sabon kundin tsarin mulki, wanda ake gani a wani mataki na mayar da kasar tafarkin Dimokradiyya. Shugaban mulkin sojin kasar Janar Brice Oligui Nguema – wanda ya kawo karshen mulkin iyalin gidan Bongo na tsawon gomman shekaru – ya alkawarta mayar da mulki zuwa […]

Wani Harin Isra’ila A Lebanon, Ya Yi Ajalin Likitoci Biyu

Ma’aikatar lafiya ta kasar Labanon ta ce hare-haren da Isra’ila ta kai kan kauyukan da ke kudancin kasar ya yi sanadin mutuwar likitoci akalla biyu. Ma’aikatar ta fada a yau Asabar cewa, farmakin da Isra’ilan ta kai kan wata tawagar bayar da agajin gaggawa a garin Kfar Tebnit da ke kudancin kasar, ya yi sanadin […]

Borrell ya bukaci a kakabawa Isra’ila takunkumi saboda laifukan yaki

Babban jami’in kula da harkokin waje na Tarayyar Turai Josep Borrell ya ba da shawarar daukar matakan tunkarar laifukan yakin Isra’ila a Gaza da Lebanon. Babban jami’in diflomasiyyar na Turai ya soki tsarin kungiyar ga Isra’ila tare da jaddada cewa EU ya zuwa yanzu ta kare gwamnatin Isra’ila daga duk wani sakamako mai ma’ana. Da […]

Iran: Za Mu Bibiyi Batun Kisan  Janar Soleimani Ta Hanyoyi Na Shari’a

Iran ta jaddada aniyar ta na bin doka da oda dangane da kisan da Amurka ta yi wa babban kwamandan yaki da ta’addanci, Janar Qassem Soleimani. Tawagar dindindin ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana a ranar Juma’a cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa tana bin shari’ar kisan Janar Soleimani ta […]

Gwamnatin Najeriya: Za Mu Ranto Naira Tiriliyan 9 Domin Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

Majalisar Zartaswar Najeriya ta sanar da shrinta na karɓo rancen aƙalla Naira tiriliyan 9 domin cike giɓin Kasafin Kuɗin shekarar 2025. Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da manema labarai a ranar Alhamis. Da yake yi wa manema labarai jawabi bayan kammala taron majalisar da Shugaba […]