The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Lebanon ta sanar da cewa, adadin wadanda su ka yi shahada sun kai 2792 daga cikinsu da akwai kananan yara 160, wadanda su ka jikkata kuma
Jakadan Falasdinu a MDD ya bayyana cewa; Dubbban Falasdinawa suna fuskantar kisan da HKI za ta yi musu saboda sun ki fita daga gidajensu a arewacin Gaza duk da laifukan
Mataimakin shugaban majalisar siyasa na kungiyar Hizbullah Alhaji Mahmud Qumadhi ya yi watsi da barazanar da “ Isra’ila” ta yi wa sabon sakataren kungiyar na kisa, yana mai kara da
Bayanai daga Falasdinu na cewa adadin falasdinawan da sukayi shahada a harin da jiragen yakin
Iran ta yi Allah wadai da matakin Isra’ila na haramta hukmar kula da ‘yan gudun
Gwamnatin Spain ta sanar da soke wata kwangilar cinikin makamai da wani kamfanin Isra'ila, saboda
Sabon babban sakataren Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Qassem ya bayyana cewa, kungiyar za ta ci gaba da gwagwarmaya domin dakile makircin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a kan
Sami Abu Zuhri mai magana da yawun kungiyar Hamas ya tabbatar da cewa, Hamas ta amsa bukatar masu shiga tsakani domin tattauna sabbin shawarwari game da tsagaita bude wuta a
Yayin da ya isa kasar Maroko a ziyarar day a kai kasar shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya fuskanci wata gagarumar zanga-zanga saboda goyon bayan da kasarsa ke baiwa yakin
Aminiya ta lura cewa gidajen man NNPC sun kara farashin litarsu zuwa N1,020 a Jihar Legas, a Abuja kuma zuwa N1,050. Wakikinmu ya lura cewa gidan man NNPC da ke
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun mika sakon taya murna ga kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon kan zaben Sheikh Naim Qassem a matsayin sabon Sakatare Janar na kungiyar, tare da bayyana hadin
Jakadan kasar Turkiya wanda ya halarci zaman kwamitin tsaro na MDD ya yi suka akan harin da “ Isra’ila” ta kai wa Iran ya kara da cewa, manufar hakan shi