The latest news and topic in this categories.
Sabon babban sakataren Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Qassem ya bayyana cewa, kungiyar za ta ci gaba da gwagwarmaya domin dakile makircin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a kan
Sami Abu Zuhri mai magana da yawun kungiyar Hamas ya tabbatar da cewa, Hamas ta amsa bukatar masu shiga tsakani domin tattauna sabbin shawarwari game da tsagaita bude wuta a
Yayin da ya isa kasar Maroko a ziyarar day a kai kasar shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya fuskanci wata gagarumar zanga-zanga saboda goyon bayan da kasarsa ke baiwa yakin
Sabon babban sakataren Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Qassem ya bayyana cewa, kungiyar
Sami Abu Zuhri mai magana da yawun kungiyar Hamas ya tabbatar da cewa, Hamas ta
Yayin da ya isa kasar Maroko a ziyarar day a kai kasar shugaban kasar Faransa
Aminiya ta lura cewa gidajen man NNPC sun kara farashin litarsu zuwa N1,020 a Jihar
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun mika sakon taya murna ga kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon kan
Rahotanni daga Gaza na cewa hare haren Isra’ila a baya bayan nan sun yi sanadin shahadar mutane kusan 1,000 a baya bayan nan wanda ke nuna irin girman barnar da
Iran ta bakin kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, Esmaeil Baghaei, ta yi kakkausar suka ga sabbin hare-haren da Isra'ila ke kai wa zirin Gaza, yana mai bayyana su a matsayin
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar a ranar Larabar nan da cewa, ta kaddamar da hare-hare ta kasa a tsakiya da kudancin zirin Gaza, biyo bayan hare-haren wuce gona da iri
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ya bayyana a wannan Laraba cewa ya yi tattaunawa mai kyau” da Volodymyr Zelensky, washegarin da ya tattauna ta wayar tarho da Vladimir Putin.
Kasashen Nijar da Burkina Faso da kuma Mali kowannensu sun sanar da ficewa daga kungiyar kasashe renon faransa ta (OIF). Nijar ta sanar da ficewa daga kungiyar a ranar Litini,
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye