The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Jihadul-Islami ta Falasdinu ta bayyana zaben sabon babban sakataren kungiyar Hizbullahi da cewa lamari ne da ke tabbatar da jajurcewar 'yan gwagwarmaya da karfin tsayin dakansu Kungiyar Jihadul-Islami ta
Hare-haren wuce gona da irin sojojin yahudawan sahayoniyya kan Gaza sun yi sanadiyyar shahadan Falasdinawa 121 tun wayewar garin yau Talata Majiyoyin lafiyar Falasdinu sun bayyana cewa: Hare-haren sojojin yahudawan
Sojojin kasar Yemen sun kai hare-hare kan yankin masana'antar gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila Rundunar Sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojin saman kasarta sun kai wasu hare-haren soji masu
Sojojin kasar Yemen sun kai hare-hare kan yankin masana'antar gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila Rundunar
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta ayyna Sheikh Naim Qasim a matsayin sabon babban sakataren
A wani rahoto da tashar talbijin din ‘almanar’ ta wallafa ta bayyana cewa; sojojin mamayar
Jiragen yakin kasar Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a wani gini da Falasdinawa ke fakewa
Dan siyasar HKI mai tsattsauran ra’ayi Avigdor Lieberman ya bayyana cewa; sojojinsu suna shan kashi
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu