The latest news and topic in this categories.
Iran ta ce ta kuduri aniyar mayar da martani ga matakin wuce gona da iri da Isra'ila ta dauka kan kasar a baya-bayan nan, kuma ba za ta yi watsi
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana cewa: Diflomasiyyar Iran ta rusa yunkurin makiya yahudawan sahayoniyya Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatima Mohajerani ta yi Allah wadai da harin da yahudawan
Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Taimakon Amurka ga haramtacciyar kasar Isra'ila ya sanya ta zama ja'ira maras kunya, kuma martanin Iran kanta zai kasance daidai da
Iran ta ce ta kuduri aniyar mayar da martani ga matakin wuce gona da iri
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana cewa: Diflomasiyyar Iran ta rusa yunkurin makiya yahudawan sahayoniyya Mai
Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Taimakon Amurka ga haramtacciyar kasar Isra'ila
Kungiyar Jihadul-Islami ta Falasdinu ta bayyana zaben sabon babban sakataren kungiyar Hizbullahi da cewa lamari
Hare-haren wuce gona da irin sojojin yahudawan sahayoniyya kan Gaza sun yi sanadiyyar shahadan Falasdinawa
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke