The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Wajibi ne al'ummar yahudawan sahayoniyya su fahimci irin karfin da al'ummar Iran suke da shi Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kasancewar Amurka tare da 'yan sahayoniyya wajen haifar da tashin hankali a yankin Gabas taTsakiya ya bayyana a sarari Ministan harkokin wajen
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Babu makawa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta mayar da martani ga zaluncin yahudawan sahayoniyya Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Wajibi ne al'ummar yahudawan sahayoniyya su fahimci
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kasancewar Amurka tare da 'yan sahayoniyya wajen
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Babu makawa Jamhuriyar Musulunci ta Iran
An kashe ‘yan sahayoniya 6 a wani farmaki da aka kai a kusa da hedkwatar
Kasar Sudan ta bayyana matsayinta kan harin wuce gona da iri da yahudawan sahayoniyya suka
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka