The latest news and topic in this categories.
A yammacin wannan Laraba ne sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kaddamar da wani hari ta sama a kan ofishin Al Mayadeen da ke birnin Beirut. Tashar ta kaurace wa wuraren
A wani bangare na sauya majalisar ministocinsa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rushe Ma’aikatar Bunkasa Ci-gaba Arewa da takwarorinta na sauran yankuna. Kakakin Shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Majalisar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Amurka da kasashen yammacin Turai da gwamnatin Isra'ila na hana wanzar da zaman lafiya a yammacin Asiya. "Muna neman zaman lafiya da kwanciyar
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: An yi galaba a kan yahudawan sahayoniyya,
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Falasdinawa da ke yankin arewacin Gaza suna daf
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta sanar da cewa: 'Yan gwagwarmaya sun janyo gagarumar hasara
Rundunar sojin kasar Yemen ta sake sabunta shirinta na kaddamar da hare-hare kan birnin Tel
Sojojin Sudan sun kwace iko da birnin Al-Dindar da ke karkashin ikon dakarun kai daukin
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin