The latest news and topic in this categories.
Baje kolin da aka bude a yau Alhamis ya kunshi kamfanonin cikin gida 500 da kuma na kasashen waje 120. Daga waje, da a kwai kamfanonin kasashen China, Korea Ta
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen ya bayyana cewa; Yamen a shirye take ta fuskanci kowane irin mataki da Amruka da Isra’ila za su dauka akanta. Sayyid Abdulmalik Al-Husi wanda
Jaridar “ Wall Street Journal” ta kasar Amurka ta bayyana cewa; Har yanzu dakarun Hizbullah suna da karfin da za su iya jan Isra’ila cikin yaki na tsawon lokaci, duk
Baje kolin da aka bude a yau Alhamis ya kunshi kamfanonin cikin gida 500 da
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen ya bayyana cewa; Yamen a shirye take ta fuskanci
Jaridar “ Wall Street Journal” ta kasar Amurka ta bayyana cewa; Har yanzu dakarun Hizbullah
Rahotannin da suke fitowa daga yankin Gaza sun ce, tankokin ‘yan mamaya sun killace daruruwan
Kwamandan dakarun kare juyin musulunci na Iran ya fadawa HKI cewa; Na’urar kakkabo makamai masu
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke