The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Babu wata doka ko tsari da Iran za ta bi wajen kare al'ummarta Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya
'Yan gwagwarmayar Hizbullahi sun kai wani mummunan hari kan birnin Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila dazu-dazun nan Rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta sanar da cewa: Wasu hare-hare da
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Ba su tsoron abokan gaba, kuma za su mayar da martani mai tsanani kan duk wani harin wuce gona da iri
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Babu wata doka ko tsari da Iran
'Yan gwagwarmayar Hizbullahi sun kai wani mummunan hari kan birnin Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Ba su tsoron abokan gaba, kuma
Wani dan kungiyar ta'addanci da aka kama a shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya
Jaridar Ha'aretz ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce: Tana tsammanin ƙarshen jini, hawaye da rugujewa
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya