The latest news and topic in this categories.
Rahotanni daga HKI sun ce mutane 6 ne su ka jikkata, 5 daga cikinsu suna cikin halin rai kwakwai mutu kwakwai,sanadiyyar sukarsu da wuka da wani Bafalasdine ya yi. Kungiyar
Kamfanin jirgin sama na “ Turkinsh AirLine” wanda mallakin gwamnatin Turkiya ne, ya sanar da cewa, daya daga cikin matukan jiragensa ya rasu a daidai lokacin da jirgin yake tafiya
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana wasu daga cibiyoyin haramtaciyar kasar Isra'ila da za su fuskanci hare-harenta na mayar da martani a nan gaba Bayan kisan gillar da yahudawan sahayoniyya
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana wasu daga cibiyoyin haramtaciyar kasar Isra'ila da za su
Yahudawa masu zanga-zanga sun tare hanyar zuwa ofishin Netanyahu domin neman kulla yarjejeniyar musayar fursunoni
Zaman taron tunawa da harin guguwar Al-Aqsa, babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Yakin
Sudan ta musanta batun cewa ta mayar da babban birnin kasar na wucin gadi daga
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya isa birnin Riyadh na kasar Saudiyya, a
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,