The latest news and topic in this categories.
Jami’in dakarun kare juyin musulunci na Iran janar Ibrahim Jabbari ya gargadi HKI da cewa, idan har ta kawo wa Iran hari, to shakka babu Iran din za ta mayar
Rahotannin da suke fitowa daga HKI sun ce ‘yan share wuri zauna biyu sun halaka sanadiyyar harin makamai masu linzami da dakarun Hizbullah na Lebanon su ka kai akan garin
Tashar Talbijin din HKI ta “Channel 14” ta watsa hotunan wasu fitattun ‘yan gwgawarmaya da HKI take son kashewa da su ka hada Yahya Sinwar na Hamas, kwamandan rundunar Kudus
Jami’in dakarun kare juyin musulunci na Iran janar Ibrahim Jabbari ya gargadi HKI da cewa,
Rahotannin da suke fitowa daga HKI sun ce ‘yan share wuri zauna biyu sun halaka
Tashar Talbijin din HKI ta “Channel 14” ta watsa hotunan wasu fitattun ‘yan gwgawarmaya da
Rahotanni daga HKI sun ce mutane 6 ne su ka jikkata, 5 daga cikinsu suna
Kamfanin jirgin sama na “ Turkinsh AirLine” wanda mallakin gwamnatin Turkiya ne, ya sanar da
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke