An Gudanar Da Zanga Zanga A Kasashen Duniya Da Dama Don Goyon Bayan Falasdinawa

Dubban mutane a kasashen duniya da dama ne suka fito kan tituna don nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Falasdinu da aka mamaye da kuma mutanen Lebanon. Kamfanin dillancin labaran IRIB-News na kasar Iran ya bayyana cewa dubban daruruwan mutanen a kasashen duniya daban daban ne suka fito zanga zangar yin allawadai da HKI da […]

Malaman Sunna sun bayyana godiya ga Jagora bisa mayar da martani kan Isra’ila

Kimanin malaman Sunna 3,000 ne suka rubutawa Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei wasika, inda suke nuna godiya da goyon bayansu ga aiwatar da farmakin da Iran ta yi  a baya-bayan nan kan yankunan Falasdinawa da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta mamaye. A cikin wata wasika da suka aike wa Jagoran a wannan […]

Maduro ya ce ‘Isra’ila’ ta kaddamar da ‘yakin halaka’ a yammacin Asiya

Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya jaddada a ranar Litinin din nan cewa, ana ci gaba da yakin kisan kare dangi kan al’ummar Larabawa na Falasdinu, Siriya, wanda kafafen yada labaran yammacin duniya ke boyewa. A cikin shirinsa na Con Maduro +, shugaba Nicolas Maduro ya bayyana cewa gwagwarmayar da ake yi a halin yanzu […]

Babban Hafsan Sojin Uganda Ya Gargadi Jakadan Amurka Da Ke Kampala

An baiwa jakadan Amurka William Popp wa’adin ko dai ya nemi afuwar shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ko kuma ya bar kasar Uganda, in ji babban hafsan hafsoshin tsaron kasar Janar Muhoozi Kainerugaba . A cikin jerin rubuce-rubucen da aka buga a kan X, Kainerugaba ya ce Popp yana rashin mutunta shugaba Musenevi, tare da […]

Hizbullah ta yi luguden wuta kan wasu wurare na sojin Isra’ila

Kungiyar Hezbollah ta sanar da cewa mayakanta sun kai wasu jerin hare-haren rokoki kan wasu wuraren da sojojin Isra’ila suka yi dandazo. Dakarun sun kai hari kan Nimra daya daga cikin manyan sansanonin sojin Isra’ila a yankin arewa maso yammacin tafkin Tabarayya tare da harba rokoki. Bayan haka, sun kai hari kan taron motocin sojojin […]

An gudanar da zanga-zangar yin Allawadai da Isra’ila a  Afirka ta Kudu

Al’ummar kasar Afirka ta kudu sun yi zanga-zangar la’antar Haramtacciyar Kasar Isra’ila a biran fadin kasar Masu zanga-zangar sun fito kan titunan babban birnin kasar Afirka ta Kudu, domin nuna goyon bayansu ga Falasdinu da Labanon, a daidai lokacin da ake cika shekara guda da kaddamar farmakin Aqsa. Masu shirya zanga-zangar sun kuma mika wata […]

Jihar Sokoto Za Ta Gina Sabbin Madatsun Ruwa Uku

Jihar Sokoto Za Ta Gina Sabbin Madatsun Ruwa Uku

Leadership–Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da shirinta na gina dam-dam guda uku tare da sayen traktoci 244 a wani yunƙuri na haɗa kai wajen bunƙasa aikin Fadama da noman rani. Dr. Bashir Achida, mai ba da shawara kan tattalin arziki ga Gwamnan Jihar Sokoto, ya bayyana wannan shiri yayin wata hira da kamfanin Dillancin Labarai […]

Shugaban Majalisar Shawarar Ta Iran Ya Aika Sako Ga Takwarorinsa Na Duniya

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya aike da sako ga Majalisun Dokokin Kasashen duniya yana jaddada rawarsu a fagen dakatar da zalunci kan al’ummar Falasdinu Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya yi kira ga shugabannin majalisar dokokin duniya da su bayyana matsaya ta bai daya a gaban tarukan kasa da […]

Kakakin Bangaren Sojin Kungiyar Hamas Ya Jinjina Harin Iran Kan Isra’ila

Kakakin bangaren sojin Izzuddeen Al-Qassam ya bayyana cewa: Harin daukan fansa na “Alkawarin Gaskiya” ya firgita makiya ‘yan sahayoniyya Kakakin rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, Abu Ubaida a cikin jawabinsa a bikin cika shekara guda da fara yakin “Guguwar Al-Aqsa” ya tabo batutuwa da dama musamman gwagwarmayar Falasdinawa da […]

Sojojin Kasar Yemen Sun Kai Hare-Hare Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Sojojin Yemen sun yi luguden wuta da makami mai linzami kirar Zulfiqar kan birnin Yaffa na haramtacciyar kasar Isra’ila Sojojin kasar Yamen sun kai farmakin soji guda biyu a kan yankunan Yaffa da Umm al-Rashrash na haramtacciyar kasar Isra’ila, a cikin tsarin kashi na biyar na ci gaba da kai hare-hare kan ‘yan mamaya, domin […]

Shugaban Kasar Tunusiya Ya Sake Lashe Zaben Shugabancin kasar A Karo Na Biyu

Shugaban kasar Tunusiya Qais Sa’id ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu da kuri’u kashi 90.69% da aka kada Hukumar zaben Tunisiya ta sanar a jiya Litinin cewa: Qais Sa’id, wanda ke rike da madafun iko a kasar tun daga shekara ta 2021, ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na […]

Me yasa tsarin tsaron Isra’ila ya kasa dakile makamai masu linzami na Iran?

Pars Today- Wani manazarci Ba’amurke ya yi rubutu kan yadda tsarin kariya na Isra’ila ya kasa dakile harin Iran na makamai masu linzami. Decker Eveleth, mataimakiyar manazarcin bincike a CNA (wata cibiyar bincike mai zaman kanta a Washington) ta rubuta a kan Guardian cewa Hotunan tauraron dan adam da hotunan kafofin watsa labarun sun nuna […]