The latest news and topic in this categories.
Shugaban kaar Iran masuod Pezeshkian ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Qatar a wannan Laraba. Kamfanin dillancin IRNA ya bayar da rahoton cewa, sarkin Qatar Sheikh Tamim
Dangane da harin makami mai linzami da Iran ta kai kan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi gargadi da kashedi ga Netanyahu da cewa: ya
Mayakan kungiyar gwagwarmayar Musulunci a kasar Labanon Hizbullah sun yi nasarar tunkarar rundunar sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila da suke yunkurin kutsawa cikin yankin na Lebanon ta kauyen Odaisseh daga yankin
Shugaban kaar Iran masuod Pezeshkian ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Qatar
Dangane da harin makami mai linzami da Iran ta kai kan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila,
Mayakan kungiyar gwagwarmayar Musulunci a kasar Labanon Hizbullah sun yi nasarar tunkarar rundunar sojojin haramtacciyar
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya gana ta tawagar shoura ta kungiyar Hamas a safiyar yau Asabar a nan Tehran inda ya bayyana cewa mayakan kungiyar sun
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshiyan ya bayyana cewa, kasar Iran ba zata jada baya ba, kuma ba zati yi rauni ba saboda takunkuman zaluncin da kasashen yamma suka dorawa kasar.
Hukuma mai kula da samar da magungunan HIV/AIDS ko (UNAISD) ta MDD ta bada sanarwan cewa mai yuwa mutane kimani miliyon 6 ne zasu mutu a duk fadin duniya a
Kotun hukunta manya-manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta yi allawadai da takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kotun, ta kuma kara da cewa zata ci gaba da aikinta
Firay Ministan HKI Banyamin Natanyahu ya bawa kasar Saudiya Shawara samarwa Falasdinawa kasa daga cikin hamada mai girma da take da shi. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar