The latest news and topic in this categories.
Wakilan kasashe da dama na duniya ciki har da Iran, sun fice daga cikin babban zauren Majalisar Dinkin Duniya yayin jawabin fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu Tawagogin kasashen
Sojojin Yemen sun sanar da kai hare-hare kan jiragen ruwan Amurka guda uku a cikin tekun Bahar Maliya Kakakin Rundunar Sojin Yemen Birgediya Janar Yahya Sari'e ya sanar a yau
Makamai masu linzami na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun fada kana birnin na uku a HKI wato Haifa a safiyar yau Jumma'a, inda ta tsallaka dukkan garkuawan makamai masi
Makamai masu linzami na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun fada kana birnin na uku
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI Shahram Irani wanda yake ziyarar aiki a birnin Beijing
Kakakin majalisar dokoki ko majalisar shoora Islami na JMI Mohammad Bakir Qalibof ya bayyana cewa
Sanata Shehu Sani mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya a gwamnatin da
A sabbin hare haren da jiragen yakin HKI suka kai kan kasar Lebanon, a cikin
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,