The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya caccaki Faransa da sauran kasashen yammacin duniya saboda bayyana kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a matsayin "kare kai" inda ya bayyana hakan a
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya yi gargadin cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta cancanci zama mamba a Majalisar Dinkin Duniya, Biyo bayan hare-haren kisan kiyashin da ta
Amurka da Tarayyar Turai na jagorantar yunkurin diflomasiyya a birnin New York, don kaucewa barkewar mummunan yaki tsakanin Lebanon da Haramtacciyar Kasar Isra’ila, inda suke yin kira da a cimma
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar kera makamin
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani ga zargin Amurka da Hadaddiyar Daular
Mutane 72 ne suka yi, yayin da wasu 392 suka samu raunuka sakamakon hare-haren da
Falasdinawa sun yi shahada yayin da wasu suka samu raunuka sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya isa birninNew York domin halartar zaman babban
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas