The latest news and topic in this categories.
Iran ta ce ikirarin da Amurka ke yi na zama barazana ga manyan jami'an Amurka wani "abun ban dariya" da Washington ta kirkira. Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken a
Rahotanni daga Sudan na cewa sojoji sun kai hare-hare ta sama da manyan bindigogi a Khartoum babban birnin kasar yau Alhamis. Yayin da rikicin kasar Sudan ya kasance daya daga
New York Times wacce kafar watsa labarai ce ta Amurka, ta matsa kaimi a baya bayan nan kan wani labarinta data kasa bada hujja akansa na zargin iran da barazanar
New York Times wacce kafar watsa labarai ce ta Amurka, ta matsa kaimi a baya
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya caccaki Faransa da sauran kasashen yammacin duniya saboda bayyana
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya yi gargadin cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba
Amurka da Tarayyar Turai na jagorantar yunkurin diflomasiyya a birnin New York, don kaucewa barkewar
Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima ya buƙaci Majalisar Ɗinkin Duniya ta mayar da hankali wurin
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin