The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce; Isra'ila na hankoron ganin ta jefa daukacin yankin a cikin wani mummunan yaki da rashin tsaro, wanda ba zai amfani wata kasa ba.
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan harkokin shari'a da kasa da kasa Kazem Gharibabadi ya yi kakkausar suka kan laifukan da 'yan ta'addar yahudawan sahyoniya suke aikatawa kan al'ummar
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Kisan gillar shahidi Isma'il Haniyyah ba zai shige ba tare da daukan fansa ba Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce a duniyar da ake
Gwamnatin Masar ta bukaci 'yan kasarta da su fice daga Somaliland cikin gaggawa Ofishin jakadancin
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da takwaransa na Saudiyya a birnin New York na
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Haramtacciyar kasar Isra’ila ba za ta koma
Pars Today- Bisa ga kididdigar kwanan nan, rashin matsuguni ya zama babbar matsala a duk
Pars Today- Ka'idar tufa ta zama takure ne a cikin al'ummar da ta yi imani
A wani faifan bidiyo da dakarun kungiyar Hizbullah su ka fitar a jiya Litinin,sun nuna jirage marasa matuki da suke da su,da kuma wasu makamai, sannan su ka karkare da
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana Fira Ministan HKI da cewa, wani Dodo ne masha-jini wanda kasashen turai da Amurka su ka samar da shi, tare da cewa; Abinda
Ba wannan ne karon farko wanda mutanen Najeriya suka fuskantar duhu a duk fadin kasar saboda lalacewar tsarin bada wutan lantarki da samar da shi ba. Jaridar Premium times ta
A sakamakon bincike na farko wanda sojojin HKI suka fitar bayan hare hare mafi muni wadanda kungiyar hizbullah ta kaiwa barikin sojoji na Binyamina da ke kudancin birnin Haifa na
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun tarwatsa gungun sojojin HKI tare da tankunan yaki samfurin mirkava a lokacinda suka shiga wasu yankuna a cikin kudancin kasar Lebanon. Tashar talabijin
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa samuwar sojojin kasashen waje a kasashen yankin baya taimakawa kasashen. Shugaban ya kara da cewa Iran tana son ganin ko wace kasa