The latest news and topic in this categories.
Majalisar Dinkin duniya ta bai wa Jihar Borno tallafin dala miliyan shida domin taimaka wa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri. Majalisar ta ce ana bukatar akalla dala
Hukumar Albarkatun Ruwa ta Najeriya (NIHSA) gargadi ’yan kasar game da yiwuwar samun karin ambaliya a wasu yankuna bayan da kasar Jamhuriyyar Kamaru ta sako ruwa daga Madatsar Ruwa ta
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce dangantakar da ke tsakanin Iran da Rasha za ta ci gaba da fadada bisa manufofi masu dorewa. Pezeshkian ya ce, habaka hadin gwiwa
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce dangantakar da ke tsakanin Iran da Rasha za
A cikin wani bayani da Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar, ta jaddada cewa
A jiya Talata 17 ga watan Satumban shekarar 2024 ne gwamnatin sahyoniyawan ta tarwatsa wasu
Kungiyar Hizbullah ta lashi takobin ci gaba da kai hare-haren kin jinin haramtacciyar kasar Isra'ila
A wani lokaci yau ne Majlisar Dinkin Duniya, za ta kada kuri’ar neman kawo karshen
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin