Gaza : Adadin Falasdinawan Da Isra’ila Ta Kashe Ya Kai 40,476

Isra’ila ta kashe Falasdinawa akalla 40,476 a yakin kisan kare-dangi da ta kwashe watanni 11 tana yi a Gaza, a cewar Ma’aikatar Kiwon Lafiya ta yankin. Adadin ya hada da mutum 41 da jiragen yakinta suka kashe a awa 24 da suka wuce, a cewar sanarwar da ma’aikatar ta fitar. Ta kara da cewa Isra’ila […]
Denmark Ta Rufe Ofisoshin Jakadancinta Da Ke Mali Da Burkina Faso

Ma’aikatar harkokin wajen Denmark ta sanar da rufe ofisoshin jakadancinta da ke Mali da Burkina Faso saboda cigaba da kasancewar mulkin soji a kasashen. Denmark ta ce a maimakon haka, za ta kara fadada alakarta da kasashen Senegal da Rwanda da Tunisia. Wannan matakin na Denmark ya biyo kora ambasadan Sweden da aka yi daga […]
EU, Ta Bukaci A Gaggauta Tsagaita Don Yi Yaran Falasdinawa Riga Kafin Polio

Shugaban kula da manufofin ketare na kungiyar Tarayyar Turai Josep Borrell ya yi kira da a gaggauta tsagaita bude wuta na kwanaki uku a Gaza domin ba da damar yi wa yara allurar rigakafin cutar shan inna, wanda saurin yaduwarta ke barazana ga dubban daruruwan yara a yankin Falasdinawa da aka yiwa kawanya. Borrell yayi […]
Jagora : “Duniya Ta Amince Da Iran A Matsayin Mai Karfi A Yankin

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya karbi bakuncin shugaban kasar Massoud Pezeshkian tare da mambobin majalisar ministocinsa a yau Talata. Jagoran ya godewa shugaban kasa da majalisar dokokin kasar da suka taimaka wajen kafa majalisar ministoci cikin gaggawa. “A gwamnatocin da suka gabata, a wasu lokutan ana daukar watanni da dama kafin a kai ga […]
Kungiyra Likitocin Nijeriya Ta Fara Yajin Aikin Gargadi Na Kwanaki 7 Kan Garkuwa Da Abokiyar Aiki

Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola Ganiyat, a jerin gidajen ma’aikatan asibitin kula da lafiyar Ido ‘National Eye Center’ da ke Kaduna, watanni takwas da suka gabata. Mataimakin shugaban kungiyar NARD a shiyyar Kudu maso Gabas, Dokta Egbue Obiora, ya shaida […]
Iran da Oman sun jaddada aniyarsu ta kara fadada alakar da ke tsakaninsu

Ministocin harkokin wajen Iran da Omani sun bayyana aniyar kasashensu na yin aiki tare don kara fadada alakar da ke tsakaninsu. An yi musayar kalaman ne a wata tattaunawa ta wayar tarho tsakanin Abbas Araghchi da Badr Albusaidi a ranar Litinin. Albusaidi ya yi ishara da kulawa ta musamman daga Sultan Haitham bin Tariq na […]
Dan wasan Iran ya ki karawa da dan wasan Isra’ila domin nuna goyon baya ga Palastinu

Parstoday- Wakilin Iran a wasan guje-guje da tsalle-tsalle ya ki karawa da wakilin gwamnatin sahyoniyawan a gasar tsofin zakarun duniya, domin nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu da ake zalunta. Yanzu haka dai ana gudanar da gasar manyan wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya a birnin Gothenburg na kasar Sweden. A rahoton Parstoday, gogaggen dan […]
Kungiyra Likitocin Nijeriya Ta Fara Yajin Aikin Gargadi Na Kwanaki 7 Kan Garkuwa Da Abokiyar Aiki

Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola Ganiyat, a jerin gidajen ma’aikatan asibitin kula da lafiyar Ido ‘National Eye Center’ da ke Kaduna, watanni takwas da suka gabata. Mataimakin shugaban kungiyar NARD a shiyyar Kudu maso Gabas, Dokta Egbue Obiora, ya shaida […]
Yahudawa Sun Kai Farmaki Kan Yankunan Falastinawa Da Ke Gabar Yammacin Kogin Jordan

A ci gaba da ayyukan tsokana da wuce gonad a iri, yahudawa masu tsattsauran ra’ayi sun kaddamar da farmaki kan yankunan Falastinawa da ke gabar yammacin kogin Jordan. Yahudawa sun kashe wani Bafalasɗine tare da jikkata wasu uku a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, in ji Ma’aikatar Kiwon Lafiya ta Falasɗinu a hare-hare fiye da 1,270 […]
Pezeshkian: Ana Ci Gaba Da Keta Hakkin Dan Adam A Gaza

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Ana ci gaba da keta hakkin bil’Adama a Gaza amma kasashen da suke babatun kare hakkin dan Adam sun yi shiru Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian yayin da ya karbi bakwancin fira ministan Qatar kuma ministan harkokin wajen kasar Mohammed bin Abdul Rahman Al Thani a jiya Litinin ya […]
Rundunar Sojin Iran Ta Jaddada Aniyar Kasar Ta Daukan Fansa Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Iran ya jaddada cewa: ramuwar gayya a kan haramtacciyar kasar Isra’ila aba ce da ba makawa kan ta Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Iran Manjo Janar Mohammad Baqiri ya jaddada cewa daukar fansa kan jinin shahidi Isma’il Haniyyah ta hanyar mayar da martani kan yahudawan sahayoniyya abu ne da babu […]
Sojojin Sahayoniyya Sun Kashe Falasdinawa Da Koran Wasu 250,00 Daga Muhallinsu A Deir Al-Balah

An samu shahadan Falasdinawa tare da raunata wasu a Gaza tare da tilastawa wasu kimanin 250,000 gudun hijira a Deir al-Balah Majiyoyin lafiya a Gaza sun sanar da shahadan Falasdinawa da dama da kuma jikkata wasu masu yawa sakamakon hare-haren kisan kiyashin da sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan yankuna da dama a […]
Masu Adawa Da Shugaban Kasar Faransa Zasu Yi Yunkurin Tsige Shi Daga Kan Mukaminsa

Wani mataki kwatsam a Faransa ana neman tsige shugaban kasar Emmanuel Macron daga mukaminsa Jam’iyyar France Insoumise daga jam’iyyar Popular Front mai ra’ayin rikau ta sanar da cewa za ta fara wani yunkuri karkashin sashi na 68 na kundin tsarin mulkin kasar, wanda ya tanadi yiwuwar tsige shugaban kasar Emmanuel Macron daga kan mukaminsa bayan […]
Gwamnatin Gabashin Libiya Ta Sanar Da Rufe Dukkan Wuraren Da Ake Hako Man Fetur A Kasar

Gwamnatin gabashin Libiya ta sanar da rufe dukkan wuraren da ake hako mai tare da dakatar da ayyukan hakowa da fitar da man Gwamnatin gabashin Libya ta sanar a ranar Litinin cewa, za a rufe dukkan wuraren da ake hako man fetur, kuma an daina hakowa da fitar da kayayyaki zuwa kasashen waje, sai dai […]