Mali Ta Dakatar Da Gidan Talabijin LCI Na Faransa

Gwamnatin mulkin soji ta Mali ta dakatar da gidan talbijin na Faransa LCI daga aiki a kasar tsawon watanni biyu, inda ta zarge shi da yin “zarge-zarge na karya ” game da rundunar sojin kasar da abokansu na Rasha. “An dakatar da gidan talbijin na LCI television daga watsa labarai na rediyo da talbijin a […]

Jagora : Tun Kafin Zamanin Imam Hussein Ake Yaki Da Zalunci

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce tun kafin zamanin Imam Husaini (AS) ana ci gaba da yaki da zalunci, inda ya kara da cewa yakin ya dauki salo daban-daban a lokuta daban-daban. Jagoran ya bayyana hakan ne yau Lahadi yayin juyayin kwanaki Arba’in, bayan shahadar Imam Husaini (AS), limamin Shi’a […]

Zanga-zangar al’ummar Moroko na nuna goyon bayan Falasdinu

Daruruwan al’ummar Moroko ne suka halarci zanga-zangar a gaban hedkwatar majalisar dokokin kasar da ke Rabat, babban birnin kasar, tare da kona tutar gwamnatin sahyoniyawan. Jaridar Yeni Shafaq ta bayar da rahoton cewa, an gudanar da wannan zanga-zangar ne a cikin tsarin gudanar da ayyukan “Taron Makon Masallacin Al-Aqsa” wanda kungiyar “National Action Group for […]

Hizbullah Ta Kaddamar Da Munanan Hare-Hare Kan Isra’ila

Hezbollah ta kaddamar da ” martani na farko” kan kisan da aka yi wa Kwamanda Shahidai Fouad Shokor a safiyar Lahadi, a ranar tunawa da Arbaeen na Imam Husaini, ta hanyar harba jiragen sama marasa matuka a cikin yankunan Falasdinawa da ta mamaye. A cikin wata sanarwa da ta fitar, Resistance ta fayyace cewa harin […]