The latest news and topic in this categories.
‘yan fafatuka A Afrika ta Kudu, sun ce yunkurin da kasar ke yi na tuhumar Isra'ila a kotun kasa da kasa bai wadatar ba, inda suka bukaci gwamnatin ta yanke
Gwamnatin mulkin soji ta Mali ta dakatar da gidan talbijin na Faransa LCI daga aiki a kasar tsawon watanni biyu, inda ta zarge shi da yin "zarge-zarge na karya "
Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ya ce Isra'ila ta ketare "dukkanin layuka " ta hanyar kai farmaki kan kudancin Beirut, yana mai cewa kungiyar za ta yanke
‘yan fafatuka A Afrika ta Kudu, sun ce yunkurin da kasar ke yi na tuhumar
Gwamnatin mulkin soji ta Mali ta dakatar da gidan talbijin na Faransa LCI daga aiki
Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ya ce Isra'ila ta ketare "dukkanin layuka
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce tun kafin zamanin Imam
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi Allah wadai da hare-haren da Isra'ila ta kwashe
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka