Al’ummar Yemen Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Yin Tir Da Gazawar Larabawa Na Kare Gaza

Al’ummar Yemen sun gudanar da gagarumar zanga-zangar yin Allah wadai da gazawar Larabawa dangane da laifukan yahudawan sahayoniyya a Gaza Al’ummar Yemen sun gudanar da wata gagarumar zanga-zangar nuna bacin rai kan yadda gwamnatocin kasashen Larabawa suka nuna gazawarsu wajen kare al’ummar Falasdinu daga bakar siyasa da zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila, suna masu jaddada […]

Dakarun Izzuddeen Al-Qassam Sun Halaka Tare Da Jikkata Sojojin Yahudawan Sahayoniyya

Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun kashe tare da raunata sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya a lokacin da suke kutsa kai cikin kudancin Gaza Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas sun sanar da cewa sun yi sanadin mutuwa da jikkatar sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya a yayin da suke kokarin kutsawa cikin yankin Al-Zaytoun da […]

Kasar Iran Ta Jaddada Hakkinta Na Mayar Da Martani Kan Haramtacciyar kasar Isra’ila

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta tabbatar wa kasashen Turai hakkinta na mayar da martani kan haramtacciyar kasar Isra’ila Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Hakki tabbatacce na Jamhuriyar Musulunci ta Iran mayar mayar da martani kan aikin wuce gona da iri da gwamnatin yahudawan sahayoniyya suka aiwatar a birnin Tehran. A […]

An kama masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinu 74 a DNC a Chicago

An kama mutane 74 a zanga-zangar nuna goyon bayan Falasdinu a birnin Chicago na jihar Illinois ranar Juma’a a yayin babban taron jam’iyyar Democrat na kwanaki hudu. An fara taron ne a ranar Litinin a Cibiyar United inda mataimakin shugaban kasar Kamala Harris ya amince da zabenta a hukumance a matsayin ‘yar takarar shugaban kasa […]

Iran: Isra’ila Za Ta Girbi Abin Da Ta Shuka Nan Ba Da Jimawa Ba

Parst Today – Tawagar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da lokacin da Tehran za ta mayar da martani ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila bayan kisan gillar da aka yi wa Ismail Haniyya shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas: Martanin Iran zai kasance a lokacin, yanayi da kuma yadda kungiyar sahyoniya ta ba da […]

Bincike: Durkushewar Kamfanoni Ta Kara Rashin Aikin Yi Tsakanin Matasa

Ficewa da durkushewar manya manyan kamfanonin Nijeriya dana kasashen waje saboda matsalar tattalin arziki da rashin yanayi mai aminci na gudanar da harkokin kasuwanci na daga cikin dalilan da suka haifar da karuwar rashin aikin yi a tsakanmin matasan Nijeriya. Kusan kashi 70 na al’umma Nijeriya matasa ne da ke a kasa da shekara 30, […]

Hamas ta caccaki Isra’ila kan ƙin amincewa da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Wani babban kusa a kungiyar Hamas ya soki firaministan Isra’ila a kan ƙin amincewa da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza, yana mai cewa zaman dakarun Isra’ila a kan iyakar Masar na cikin manyan kalubalen da ake fuskanta. Tawagar Isra’ila ta je Alkahira “domin tattaunawa kan sako mutanen da aka yi garkuwa da su”, in ji […]