The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce fadada alaka tsakanin Iran da Indonesia a fannoni daban-daban zai taimaka wajen samar da hadin kai tsakanin al'ummar musulmi da kuma samar da
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar da wani sabon faifan bidiyo da ke nuna wani katafaren ginin karkashin kasa da kuma wata babbar hanyar sadarwa mai cike da kayan
Rundunar ’yan sandan Jihar Benuwe a wannan Juma’ar ta tabbatar da sace ɗalibai fiye da 20, tana mai cewa lamarin ya faru ne a kan hanyar Otukpo zuwa Enugu. Mai
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce fadada alaka tsakanin Iran da Indonesia a fannoni
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar da wani sabon faifan bidiyo da ke nuna
Rundunar ’yan sandan Jihar Benuwe a wannan Juma’ar ta tabbatar da sace ɗalibai fiye da
A cikin wani bayani da ta fitar Ma'aikatar Lafiya ta Gaza ta ce yawan wadanda
Kungiyoyin yahudawan sahyunoya a Amurka, hankoron hana masu goyon bayan Falasdinu samun nasara a zaben
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-