The latest news and topic in this categories.
An yi jana'izar Ismail Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmaya ta Hamas, a babban birnin Qatar Doha, taron janazar da ya samu halartar manyan jami'ai daga sassan yankin. An
Majalisar Hulda da Musulman Amurka, CAIR, kuma babbar kungiyar kare hakkin Musulmai a Amurka, ta ce tilas ne gwamnatin Biden ta dauki mataki bayan da Isra’ila ta sanar da sake
A wani lokaci yau Juma'a ne za'a binne shahid Ismael Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas da Isra'ila ta kashe birnin Tehran. Kafin nan dai a jiya Alhamis akayi
A wani lokaci yau Juma'a ne za'a binne shahid Ismael Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na
A Najeriya an shiga kwana na biyu na zanga zangar gami gari game da yunwa
Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan a wata ganawa da ya yi da Ali
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gabatar da ta'aziyyarsa ga dan shahidi Isma'il
Mai kula ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana wa babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.