The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah, a jawabin da ya gabatar a yammacin yau Alhamis, a lokacinda ake jana'izar Fuad Shukr, wani babban kwamandan kungiyar a birnin
Kasashen Iran da kuma Jamhuriyar Nijar, sun kudiri anniyar karfafa alakar dake a tsakaninsu a fagage da dama. Wannan bayyanin ya fito ne a yayin ganawar da sabon shugaban aksar
Wakilin kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da yin watsi da dokokin kasa da kasa Wakilin kasar Siriya
Wakilin kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar
Al'ummun garuruwa da lardunan kasar Iran sun fito zanga-zangar yi Allah wadai da harin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Za su sanya gwamnatin 'yan sahayoniyya ta yi nadama
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jagoranci sallar jana'izar shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas shahidi
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar