The latest news and topic in this categories.
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bukaci taron gaggawa na kungiyar kasashen musulmi ta OIC don tattauna dangane da kissan shugaban kungiyar Hamas Isma'ila Haniyya a
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya zanta ta wayar tarho tare da tokwaransa na kasar Turkiya Hakan Fidan dangane da shahadin shugaban kungiyar Hamas Isma'ila Haniya
Kwamitin tsaro na MDD ya yi allawadai da kissan da aka yiwa shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Isma'ila Haniya a birnin Tehran. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bukaci taron gaggawa na kungiyar
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya zanta ta wayar tarho tare
Kwamitin tsaro na MDD ya yi allawadai da kissan da aka yiwa shugaban bangaren siyasa
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah, a jawabin da ya gabatar a
Kasashen Iran da kuma Jamhuriyar Nijar, sun kudiri anniyar karfafa alakar dake a tsakaninsu a
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar
Shugaban Amurka Donald Trump ya rattaba hannu a kan dokar da za ta rage tallafin da Amurka ke baiwa Afirka ta Kudu, wanda ake ganin bai rasa nasaba da karar
Kasashe 79 na duniya sun yi watsi da matakin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya dauka na kakabawa kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC takunkumi, suna masu cewa
Dubban masu zanga-zanga ne suka fito kan titunan kasar Jordan da kasar Iraki domin yin Allah wadai da shirin shugaban Amurka Donald Trump na korar Falasdinawa daga yankin Gaza. Masu
Yau Asabar shugabannin kasashen raya tattalin arzikin kasashen Gabashi da Kudancin Afrika EAC da SADC za su gana a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya domin tattauna rikicin gabashin
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Idan Amurka ta yi barazana ga tsaron kasar Iran, to lallai Iran ta kalubalance ta Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid