The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce nasarar da sabon zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian wajen gudanar da ayyukansa nasara ce ta dukkanin al'ummar Iran.
Babban jami’an kungiyar Tarayyar Turai kan Harkokin Waje ya yaba da shawarar da Kotun Duniya (ICJ) ta bayar game da Isra'ila. Josep Borrell ya ce gabatar da wadannan shawarwarin ya
Wata sanarwa da hukumomin Asibitin Al Awda suka fitar ta ce an kai gawawwaki huɗu da kuma mutane da dama da suka jikkata sakamakon harin da Isra'ila ta kai ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce nasarar da sabon zababben
Babban jami’an kungiyar Tarayyar Turai kan Harkokin Waje ya yaba da shawarar da Kotun Duniya
Wata sanarwa da hukumomin Asibitin Al Awda suka fitar ta ce an kai gawawwaki huɗu
Dakarun Yaman sun kai farmaki guda biyu, daya ya nufi wani birnin da Isra'ila ta
Bayanin da kungiyar ta Hamas ta fitar ya kunshi cewa; muna yin maraba da lale
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na