The latest news and topic in this categories.
A ranar 21 ga watan Yulin nan da ake ciki, jagoran juyin juya halin musuluncin Ayatullah Sayyid Ali Khamnei zai gana da ‘yan majalisar shawarar musulunci ta Iran,kamar yadda wani
Gwamnatin kwarya-kwaryar Falasdinawa ta sanar da cewa; Babu wanda zai sami aminci da zaman lafiya ba tare da an kafa wa Falasdinawa gwamnati ba. Jawabin na gwamnatin kwarya-kwaryar Falasdinawa ya
Yarima mai jiran gado na Saudiyya ya sake taya zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian murnar lashe zaben shugaban kasar Iran da ya yi a baya-bayan nan, tare da jadda
Yarima mai jiran gado na Saudiyya ya sake taya zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Jami’an tsaron gwamnatin Burtaniya sun kama mutane da dama da suke jerin gwanon nuna goyon
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa kasar za ta yi watsi da duk
Sama da ma’aikatan Capitol Hill 230 da ba a bayyana sunayensu ba daga ofisoshi 122
Sakatare-Janar na kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya yi jinjina ta musamman ga "jajirtattun mayaka
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta