The latest news and topic in this categories.
Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: Ana barazanar yin fyade ga matarsa a matsayin ramakon gayya kansa Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu
Al'ummar Birtaniya sun gudanar da gagarumar zanga-zangar tunawa da Ashura a birnin Landan tare da nuna goyon baya ga Gaza Al’ummar Musulmi a birnin Landan na kasar Birtaniya, daga sassa
Sojojin Sudan sun kakkabo jiragen saman yaki marasa matuka ciki mallakin dakarun kai daukin gaggawa a garin Al-Manaqil da ke jihar Al-Jazira Majiyoyin cikin gida sun shaida wa tashar talabijin
Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ya jaddada cewa: Ga masu kokarin tsoratar da su da kisa,
Tsohon Janar a rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila ya bayyana cewa: Matsayin dabarun rundunar sojin
Da yawa daga cikin iyalan Falasdinawa da suke birnin Qudus suna fuskantar barazanar tilasta musu
Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta kasa da kasa ta bayyana cewa: Sama da
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin