The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lbanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana cewa gwamnatin HKI tana cikin kwanaki mafi muni a rayuwar kasar na tsawon shekaru 76 da suka gabata saboda
Zababben shugaban kasar Iran ya jaddada aniyarsa ta tafiya a kan tafarkin gaskiya da adalci a matsayin koyi da Imam Husaini (a.s) Zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana
Kakakin rundunar sojin Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ya jaddada cewa: Za su ci gaba da gangami da yaki har sai sun fatattaki 'yan mamaya Kakakin rundunar sojin Izzuddeen
Kakakin rundunar sojin Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ya jaddada cewa: Za su ci
Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: Ana barazanar yin fyade
Al'ummar Birtaniya sun gudanar da gagarumar zanga-zangar tunawa da Ashura a birnin Landan tare da
Sojojin Sudan sun kakkabo jiragen saman yaki marasa matuka ciki mallakin dakarun kai daukin gaggawa
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Taron juyayin Ashura Imam Hussaini lokaci ne
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta