The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Falasdinawa ta Jabhatul-Sha'abiyya ta Popular Front ta nuna rashin amincewa da kalaman ministan harkokin wajen Saudiyya game da nema jibge dakarun kasa da kasa a Gaza Kungiyar fafutukar ‘yantar
Majalisar Dinkin Duniya ta bada umurnin janyewar sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila da suka mamaye kashi daya cikin uku na Zirin Gaza lamarin da ya hana kokarin raba kayan agaji Wani
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi ya yabawa sojojin ruwa na kasar dangane da ayyukan da suke aiwatarwa a tekun Red Sea don hana dukkan jiragen
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi ya yabawa sojojin ruwa na
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun kai gagarumin hare hare kan waurare da dama
Kungiyar kasashen larabawa ta bukaci tawagar kasashen a babban zauren MDD ta fara aiki don
Jagoran juyin juya halin musulunci Imam Ayatullahi Sayyid Aliyuul Khaminae, ya fito da sanyin safiyar
Al'ummar Iran sun fara kada kuri’a a zaben shugaban kasar zagaye na biyu. An bude
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar