The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya bayyana cewa: Tushen rukunin shugabancin Musulunci ya dogare ne a kan ra'ayin mutane Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a
Kwamandan rundunar sojin sama ta dakarun kare juyin juaya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Fitowar mutane a zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Iran zai kara karfi
Duk da killace Masallacin Al-Aqsa da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi, Falasdinawa 40,000 ne suka gudanar da sallar Juma'a a ciki a yau Dubban al'ummar Falasdinu ne suka gudanar
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya bayyana cewa: Tushen rukunin shugabancin
Kwamandan rundunar sojin sama ta dakarun kare juyin juaya halin Musulunci na Iran ya bayyana
Duk da killace Masallacin Al-Aqsa da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi, Falasdinawa 40,000 ne
Kungiyar Falasdinawa ta Jabhatul-Sha'abiyya ta Popular Front ta nuna rashin amincewa da kalaman ministan harkokin
Majalisar Dinkin Duniya ta bada umurnin janyewar sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila da suka mamaye kashi
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kashe gawurtaccen dan bindigan nan, Aminu Kanawa wanda shi ne mataimakin Bello Turji. Sojojin Operation Fansan Yamma ne suka kashe Aminu a wani samame
Hadakar kasashen nan uku na yankin Sahel AES da ta hada Burkina Faso da Mali da Nijar na shirin kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa mai dakaru 5,000. Ministan
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan sansanin 'yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin Kogin
Kasar Yemen ta ce ta saki ma'aikatan jirgin ruwan dakon kaya mallakin Birtaniya mai suna Galaxy Leader, wanda aka don nuna goyan baya ga Falasdinawa jim kadan bayan da Isra'ila
Mataimakin shugaban kasar Iran mai kula da tsare-tsare dabaru Muhammad Javad Zarif ya ce Iran ba barazana ce ba ga tsaron wata kasa. Zarif ya bayanna hakan ne a wata
Tsohon babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Mohsen Rezae ya bayyana cewa yakin gaza ko na tufanul aksa ta wargaza dukkan shirin HKI da kuma tunaninta a gabas ta