The latest news and topic in this categories.
Ministan Tsaron Pakistan ya bayyana cewa: Iran ce take goyon bayan kasarsa wajen fuskantar ta'addanci Ministan tsaron kasar Pakistan Khawaja Muhammad Asif ya bayyana cewa: Kasarsa ta kuduri aniyar kawar
Tsohon fira ministan gwamnatin yahudawan sahayoniyya ya ce: Haramtacciyar kasar Isra'ila tana cikin hali mafi muni da wahala tun shekara ta 1948, sakamakon ƙaurace mata da duniya ta yi Tsohon
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya bayyana cewa kasashen duniya suna ci gaba da maida hKI saniyar ware, daga ciki kasar Armenia ta amince da samuwar kasar
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya bayyana cewa kasashen duniya suna ci
Ministan harkokin cikin gida na kasar Iran ya bada sanarwan ceba Iraniwa mazauna kasashen Canada
Alkalin alkalan kasar Iran Hujjatul Islam Gholamhossein Mohseni Ejei ya yi kare ga kungiyoyin kare
Ministan kudi na kasar Iran ya bayyana cewa zuba jari daga kasashen a cikin shekaru
Sojojin Yemen Sun Fidda Hotunan Hare Haren Sa Suka Kai Kan Wani Jirgin ruwan kasuwanci
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar