The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce ya kamata kungiyar hadin kan tattalin arziki ta D-8 ta inganta kyakkyawar mu'amala a tsakanin bangarori masu
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta Yaman, Sayyed Abdul-Malik al-Houthi, ya ce Amurka na neman dora ikonta a kan musulmi, inda ta dora kanta a matsayin kwamandan rundunar da ke tsara
Hukumomi a Saudiyya sun ce alhazai sama da 1,300 ne suka mutu lokacin Hajjin bana wanda aka gudanar a yanayi na tsananin zafi, kuma yawancin waɗanda suka mutu ba su
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce ya kamata
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta Yaman, Sayyed Abdul-Malik al-Houthi, ya ce Amurka na neman dora
Hukumomi a Saudiyya sun ce alhazai sama da 1,300 ne suka mutu lokacin Hajjin bana
Isra'ila ta kwashe kwana 262 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla
Jaridar “Ra’ayul-Yau” ta dauki wani labari dake cewa; A yau Litinin kungiyar da take fada
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka