The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a birnin Tehran ya jaddada cewa: Mutunta dan Adam da bunkasa ci gaban kasa su ne manufar gudanar da shugabanci na gari daidai da
Mataimakin shugaban Hukumar makamashin nukiliyar Iran ya ce: Tsarin dabarunsu shi ne samar da wutar lantarki mai karfin megawatt 20,000 ta hanyar makamashin nukiliya Mataimakin shugaban hukumar makamashin nukiliya ta
Mujallar Foreign Affairs ta kasar Amurka ta bayyana cewa: Kungiyar Hamas ta yi nasara a Gaza kuma tana iya kai hare-hare kan haramtacciyar kasar Isra'ila Mujallar Foreign Affairs ta Amurka
Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a birnin Tehran ya jaddada cewa: Mutunta dan Adam
Mataimakin shugaban Hukumar makamashin nukiliyar Iran ya ce: Tsarin dabarunsu shi ne samar da wutar
Mujallar Foreign Affairs ta kasar Amurka ta bayyana cewa: Kungiyar Hamas ta yi nasara a
Kuri'ar jin ra'ayin yahudawan sahayoniyya yana nuni da cewa: Benny Gantz ya fi fira ministan
Al'ummar Jordan sun gudanar da gagarumar zanga-zanga karkashin taken 'Ba za mu bar Gaza ita
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin
Wani Jami'in kungiyar Hamas ya bada sanarwan cewa a farfado da tattaunawa don kawo karshen yaki a Gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Basem Na'im, wani
A ci gaba da keta hurumin yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon, jiragen yakin HKI sun kai hare hare–hare a wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon
Kasar Iran ta karbi lambar yabo kan kula da kasar noma a wani biki wanda hukumar abinci ta Duniya FAO ta shirya a kasar Thailand a ranar Alhamis da ta
Daruruwan mutanen kasar Chadi sun fito zanga-zangar bukatar gwamnatin kasar Faransa ta fidda sojojinta daga kasar a jiya Jumma'a. Shafin yanar gizo na labarai Afirca News ya bayyana cewa na