The latest news and topic in this categories.
Iran, ta yi tir da kakkausan lafazi da matakin gwamnatin kasar Kanada na ayyana rundinar kare juyin juya halin musulinci na kasar a matsayin kungiyar ‘yan ta’adda. Da yake sanar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta aike da sako ga kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya kan zargin Amurka da kai harin wuce gona da iri kan kasar Yemen A cikin wata
Kungiyar Hizbullahi ta Lebanon ta yi luguden wuta kan hedkwatar sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila da ke garin Kiryat Shemona Mayakan gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon sun yi
Kungiyar Hizbullahi ta Lebanon ta yi luguden wuta kan hedkwatar sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila da
Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da ministan tsaron haramtacciyar kasar suna zargin junansu kan
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yaba da matakan shari'a da kasar Afirka ta Kudu ta
An yi jayayya tsakanin jakadun kasashen Hadaddiyar Daular Larabawa da Sudan a kwamitin sulhun Majalisar
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar