The latest news and topic in this categories.
'Yan takara shida a zaben shugabancin kasa a Iran sun tafka muhawara ta farko kan tattalin arzikin kasar, gabanin zaben da za a gudanar a ranar 28 ga watan Yuni
‘Yan sanda a Isra’ila, sun tarwatsa zaman dirshin da zanga-zangar kin jinin gwamnatin firaministan kasar Benjamin Netanyahu. Kafofin yada labarai a kasar da dama sun wallafa hotunan yadda ‘yan sandan
Kungiyar gwagwarmayar Ansarullah da aka fi sani da ta ‘yan Houthis a kasar Yemen ta yi Allah-wadai da Amurka kan ayyana ayyukan da suke na goyan bayan Falasdinu ta hanyar
'Yan takara shida a zaben shugabancin kasa a Iran sun tafka muhawara ta farko kan
‘Yan sanda a Isra’ila, sun tarwatsa zaman dirshin da zanga-zangar kin jinin gwamnatin firaministan kasar
Kungiyar gwagwarmayar Ansarullah da aka fi sani da ta ‘yan Houthis a kasar Yemen ta
Bayanai daga Falasdinu na nuni da cewa adadin Falasdinawan da sukayi shahada a hare-haren Isra’ila
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi tambayar cewa: Wane ne ke ba da kariya
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na