The latest news and topic in this categories.
Sojojin Isra'ila sun sake yin wani kisan kiyashi a sansanin 'yan gudun hijira na Nusairat da ke tsakiyar Gaza, inda suka kashe Falasdinawa akalla 210 kafin su kwato wasu yahudawa
Kuri'ar jin ra'ayin jama'a da tashar talabijin ta 12 ta Isra'ila ta gudanar, ta nuna gagarumin sauyi a fagen siyasar Isra'ila, inda akasarin yahudawa ke nuni da cewa ba za
Rahotanni sun ce magoya bayan Falasɗinu da ke fafutikar ganin an kawo karshen kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza da kuma goyon bayan da Amurka ke bayarwa, na
Sojojin Isra'ila sun sake yin wani kisan kiyashi a sansanin 'yan gudun hijira na Nusairat
Kuri'ar jin ra'ayin jama'a da tashar talabijin ta 12 ta Isra'ila ta gudanar, ta nuna
Rahotanni sun ce magoya bayan Falasɗinu da ke fafutikar ganin an kawo karshen kisan kiyashin
Hukumar Palasdinawa ta sanar da cewa, shigar da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin jerin
Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto da a cikinsa ta sanya sojojin Isra'ila
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,