The latest news and topic in this categories.
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya godewa JMI musamman Jagoran juyin juya halin musulunci Imam Sayyid Aliyulkhaminaee saboda tallafin da take bawa kasashen yankin da
Ma’aikatar Lafiya a yankin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bada sanarwan cewa sojojin HKI sun kashe yara kanana zuwa gunduwa gunduwa har kimani 15,000 daga ranar 7
Dakaru masu gwagwarmaya a cikin kawancin Mukawama a kasar Iraki sun kai farmaki da makaman jirage masu kunan bakin wake kan birnin Hasfa nab akin tekun Medeteranina a cikin HKI.
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya godewa JMI musamman Jagoran
Ma’aikatar Lafiya a yankin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bada sanarwan cewa
Dakaru masu gwagwarmaya a cikin kawancin Mukawama a kasar Iraki sun kai farmaki da makaman
Ministan harkokin wajen kasar Iran na wucin gadi Muhammad Bakiri Kani ya bayyana cewa kasashen
Wasu masu neman tsayawa takarar shugabancin kasa a kasar Iran sun mika takardunsu, a rana
Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da takwarorinsa na Switzerland da Pakistan Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi wata ganawa ta hanyar wayar
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi