Kanani: Siyasar Iran Ta Kyautata Alaka Da Kasashen Duniya Ba Za Ta Sauya Ba

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran  ya bayyana cewa, mun samu sakonni 330 na ta’aziyya daga jami’an kasa da kasa da gwamnatocin kasashen duniya kan shahidan hidima, yana mai cewa: Wannan wata alama ce ta nasarar manufofin harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Nasser Kanani, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a safiyar yau, 27 […]

Hare-haren Isra’ila Sun Yi Ajalin ‘Yan Gudun Hijira 35 A Rafah

Rahotanni daga Falasdinu na cewa Isra’ila ta kasha gomman ‘yan gudun hijira a sansaninsu dake kusa da binrin Rafah. A cewar hukumomin Hamas, a zirin Gaza, akalla mutane 35 ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon wannan harin na Isra’ila. Fadar shugaban Falasdinu da kungiyar Hamas sun ce Isra’ila da aikata […]

Hamas Ta Yi Wa Isra’ila Ruwan Rokoki Tun Daga Rafah

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ta kaddamar da sabbin hare-hare na rokoko kan Isra’ila a ranar Lahadi, a daidai lokacin da sojojin gwamnatin kasar ke kai hare-hare a kudancin birnin Rafah. Hamas ta ce ta harba rokoki akalla takwas kan Tel Aviv da kewaye, yayin da aka harba wasu makaman roka a wasu […]

Karon Farko Saudiyya Ta Nada Jakada A Siriya Tun Bayan 2012

Saudiyya ta nada jakadanta a Syria a karon farko tun bayan da kasar ta rufe ofishin jakadancinta a Damascus a shekara ta 2012. Kamfanin dillancin labaran Saudiyya SPA ya bayyana a ranar Lahadin cewa, sabon jakadan Riyadh a Syria zai kasance Faisal al-Mujfel. Rahoton ya ambato sabon jakadan na Saudiyyar yana fatan yin aiki da […]

Iran Da Sudan Sun Amince Sun Gaggauta Bude Ofisohsin Jakadanci A Tsakaninsu

Ma’aikatar harkokin wajen Sudan ta sanar da cewa kasashen Iran da Sudan sun amince su gaggauta bude ofisoshin jakadanci a tsakaninsu. An cimma matsayar ne a ranar 25 ga watan nan a yayin wata ganawa tsakanin ministan harkokin wajen Iran na riko Ali Bagheri Kani, da kuma na Sudan Hossien Ayyaz a cewar tashar talabijin […]