The latest news and topic in this categories.
Shugaba Bola Ahmed Tunubu na tarayyar Najeriya, ya bayyana cewa cire tallafin makamashin da yayi a farkon wannan shekarar ya zama dole don kada kasar ta tsiyace. Shugaban ya bayyana
Shugaba Basshar Asad wanda ya karbi bakuncin ministan harkokin wajen kasar Bahrain, Abdullatif Bin Rashid al-Zayyani, bangarorin biyu sun tattauna hanyoyin sake mayar da alaka a tsakaninsu da kuma bunkasa
Kungiyar mata ta kwallon kafar ta Iran ta sami nasarori har sau uku, ta kuma yi canjaras sau daya da a karshe hakan ya mayar da ita zama gwarzuwa a
Shugaba Bola Ahmed Tunubu na tarayyar Najeriya, ya bayyana cewa cire tallafin makamashin da yayi
Shugaba Basshar Asad wanda ya karbi bakuncin ministan harkokin wajen kasar Bahrain, Abdullatif Bin Rashid
Kungiyar mata ta kwallon kafar ta Iran ta sami nasarori har sau uku, ta kuma
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke