Shugaban Aljeriya Ya Koka Kan Ta’addancin Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Shugaban kasar Aljeriya ya bayyana cewa: An rusa duk wasu ayyukan bada agajin bil’Adama a Falasdinu Shugaban kasar Aljeriya Abdul-Hamid
Tawagar Lauyoyi A Kasar Holand Sun Bukaci Gurfanar Da H.K.Isra’ila A Kotun Duniya
Wata tawagar lauyoyi a kasar Holand ta bukaci fitar da takardar sammacin neman kama Benjamin Netanyahu kan zargin aikata laifin
Kungiyar Hizbullahi Ta Lebanon Ta Kai Hari Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Kungiyar Hizbullahi ta Lebanon ta halaka sojojin yahudawan sahayoniyya a matsugunin yahudawa da ke arewacin haramtacciyar kasar Isra’ila A hare-haren
Ci Gaba Da Murkushe Daliban Jami’a A Kasar Amurka Masu Goyon Bayan Al’ummar Falasdinu
‘Yan sandan Amurka suna ci gaba da murkushe daliban jami’a da suke gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al’ummar
Amurka Ta Yi Furuci Da Hannu A Kashe Falasdinawa
Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da cewa; An yi amfani da makamansu wajen kashe fararen hula a Gaza Shugaban
Iran Ta Yabawa Kasar Turkiyya Kan Dakatarda Harkokin Kasuwanci Da HKI
Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya yabawa kasar Turkiya kan dakatar da huldar kasuwanci da HKI saboda