Raya Al’adu Da Fasahohi Da Tarihi Ne Za Su Mamaye Taron Kolin AU

2021-01-31 09:36:30
Raya Al’adu Da Fasahohi Da Tarihi Ne Za Su Mamaye Taron Kolin AU

Kungiyar tarayyar Afrika (AU) ta sanar cewa za a gudanar da taron kolin shugabannin kasashe da na gwamnatoci na kungiyar karo na 34 daga ranar 6 zuwa 7 ga watan Fabrairu.

Taken taron na wannan karo shi ne "Fasaha, al’adu, da tarihi.

Kungiyar AU ta sadaukar da shekarar 2020 a matsayin shekarar kawo karshen amon bindiga a Afrika, wanda ya biyo bayan taron kolin AU karo na 33 a watan Fabrairun shekarar da ta gabata.

024

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!