Search
Close this search box.

 ‘Yan Sandan Amurka Sun Kashe Wani Bakar Fata

Rahotanni da suke fitowa daga kasar Amurka sun ce, ‘yan sandan Chicago sun harbe wani bakar fata saboda karya dokaar tukin mota, da harkan ya

Rahotanni da suke fitowa daga kasar Amurka sun ce, ‘yan sandan Chicago sun harbe wani bakar fata saboda karya dokaar tukin mota, da harkan ya yi sandiyyar mutuwarsa.

 Wani bidiyo na abinda ya faru ya rika yawo a kafafen sadarwa na al’umma wanda yake nuni da yadda ‘yan sandan Amurkan su ka tsayar da wani bakar fata saboda bai daura ‘belt’ ba, sannan su ka bukace shi ta fito daga cikin mota. Sai rashin fitowar nasa ya sa sun bude masa wuta da hakan ya yi sanadin mutuwarsa.

A cikin dakikoki 41 ‘yan sandan sun harba albarusai 96 akan bakar fatan dan shekaru 26, tare da kashe shi, sannan kuma wani jami’in ‘yan sandan ya jikkata.

A kasar Amurka dai jai’an tsaronta sun yi kaurin suna wajen harbin bakakaen fata da kuma kashe ba,akan dalilin da bai kai ya kawo ba.

 A shekarun bayan kadan ne Amurka ta fada cikin rikici, bayan kisan da ‘yan sanda su ka yi wa Goerge  Floyd.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments